An fara wasan gasar Olympics a Pyeongchang, a Korea ta Kudu ranar Juma'a inda aka nuna wasan wutar kaddamar da fagen, a yayin da Korea ta Kudu data Arewa suka kalli wasan budewar har karshe.
Bude Bikin Fara Wasannin Gasar Olympics a Pyeongchang
An fara wasannin gasar olympics a Pyeongchang ta Korea ta Kudu.

1
'Yan Najeriya da za su yi wasannin tseren kankara a Olympics.

2
Lucas Eguiba rike da tutar Spain lokacin budewar taron wasannin Olympics a Pyeongchang, a Korea ta Kudu, Feburairu 9, 2018.

3
Yara na rawa a bude wasan Olympics a Pyeongchang, a Korea ta Kudu, Fabiraru. 9, 2018.

4
Shugaban Korea ta Kudu Moon Jae-in, tsaye tare da matarsa Kim Jung-sook yayin da ake rera taken kasar, a bikin bude wasan Olympics a Pyeongchang, 9, ga watan Fabrairu, 2018.
Facebook Forum