Kasashen Sahel biyar da suka hada da Mauritania da Mali, da Burkina Faso da Chad da Nijar suka bude taro a Yamai babban birnin Jamhuriyar Nijar. Taron zai tattauna matsalar tsaro, tattalin arziki, zamantakewa da dai sauransu.
Taron Shugabannin Kasashen Sahel Biyar A Yamai, Nijar
Yau kasashen yankin Sahel Biyar Suka soma taro a birnin Yamai babban birnin Jamhuriyar Nijar.

1
Shugaban Mauritania Mohamed Ould Abdel Aziz, Shugaban Nijar Mahamadou Issoufou, Shugaban Mali Ibrahim Boubacar Keita, Shugaban Chad Idriss Deby da Shugaban Burkina Faso Roch Marc Christian Kabore a taron kasashe biyar, G5, na yankin Sahel

2
NIGER: Taron shugabannin kasashe biyar na yankin Sahel a Yamai

3
NIGER: Taron shugabannin kasashe biyar na yankin Sahel a Yamai

4
NIGER: Taron shugabannin kasashe biyar na yankin Sahel a Yamai
Facebook Forum