An fara wasan gasar Olympics a Pyeongchang, a Korea ta Kudu ranar Juma'a inda aka nuna wasan wutar kaddamar da fagen, a yayin da Korea ta Kudu data Arewa suka kalli wasan budewar har karshe.
Bude Bikin Fara Wasannin Gasar Olympics a Pyeongchang
An fara wasannin gasar olympics a Pyeongchang ta Korea ta Kudu.

5
Hoton Wasan Wuta a wasan Olympics a Pyeongchang, Korea ta Kudu, 9 ga watan Fabrurairu, 2018.

6
Tawagar mambobin Korea ta Arewa rike da tutar kasashen biyu a hade kafin bude wasan Olympics a Korea ta Kudu a birnin Pyeongchang, Fabrairu. 9, 2018.

7
Erin Hamlin dauke da tutar Amurka lokacin bude wasannin Olympics a Pyeongchang, a Korea ta Kudu Fabirariru, 9, 2018

8
'Yan rawa na taka rawa yayin da da ake bude wasan Olympics a Pyeongchang, Korea ta Kudu, Faburairu. 9, 2018.
Facebook Forum