Kamar yadda ake gudanar da azumin watan Ramadan a duk fadin duniya, suma ma'aikatan Muryar Amurka ba a barsu a baya ba, domin kuwa hotunan da kuke gani hotunan ma'aikatan Muryar Amurka ne daga kasashen Afirka da suka hada da Najeriya da Ghana da Somalia da Kenya da Tanzania da kuma Amurka suke shan ruwa a ofishin sashen Hausa.
Hotunan Buda Bakin Ma'aikatan Muryar Amurka

1
Ma'aikatan Muryar Amurka Suna Buda Baki

2
Abincin buda bakin azumin watan Ramadan.
3
Daula Salim da Alheri Grace lokacin buda baki a ofishin Muryar Amurka.
This image contains sensitive content which some people may find offensive or disturbing - Click to reveal
Daula Salim da Alheri Grace lokacin buda baki a ofishin Muryar Amurka.
Daula Salim da Alheri Grace lokacin buda baki a ofishin Muryar Amurka.

4
Abincin buda bakin azumi a ofishin sashen Hausa na Muryar Amurka.
Facebook Forum