Kamar yadda ake gudanar da azumin watan Ramadan a duk fadin duniya, suma ma'aikatan Muryar Amurka ba a barsu a baya ba, domin kuwa hotunan da kuke gani hotunan ma'aikatan Muryar Amurka ne daga kasashen Afirka da suka hada da Najeriya da Ghana da Somalia da Kenya da Tanzania da kuma Amurka suke shan ruwa a ofishin sashen Hausa.
Hotunan Buda Bakin Ma'aikatan Muryar Amurka

5
Ma'aikatan Muryar Amurka Suna Buda Baki

6
Ma'aikatan Muryar Amurka Suna Buda Baki

7
Ma'aikatan Muryar Amurka Suna Buda Baki
Facebook Forum