Sojojin kasar Chadi da na Najeriya da suka samu horaswa daga Sojojin Amurka da kawayenta wasu mutanen dake zaune a tafkin Chadi.
Hotuna Daga Tafkin Chadi 5, ga watan Maris 2015
Sojojin kasar Chadi da na Najeriya da suka samu horaswa daga Sojojin Amurka da kawayenta wasu mutanen dake zaune a tafkin Chadi.

1
Sojojin Najeriya dake samu horas wa tun kafin 'yan Boko Haram, sun fara kai Hari Kasashen Nijar da Chadi.

2
Wani sojan kasar Chadi, da ya kasance cikin sojojin da suka samu Horaswa daga Amurka da kawayenta.

3
Wasu 'yan kasar Chadi, a kofar konannan rumbu a garin N'Gouboua.

4
Wasu matan Fulani suna tsallake tafkin Chadi.