.
Sojojin Kasar Chadi Sun Fafata Fada da ‘Yan Kungiyar Boko Haram a Garin Gamboru a Najeriya a Ranar 26 ga Fabrairu din 2015
Nijar da Kamaru da Chadi sun kaddamar da gangamin sojojin taron dangi don taimakawa Najeriya wajen yakar ‘yan kungiyar Boko Haram masu ikirarin kafa daular musulunci a yanki arewa maso gabshin Najeriya.

1
Sojojin Chadi a bakin daga a lokacin da suke fafata fada da ‘yan Boko Haram a garin Gamboru dake Najeriya.

2
Sojojin Chadi a bakin daga a lokacin da suke fafata fada da ‘yan Boko Haram a garin Gamboru dake Najeriya.

3
Sojojin Chadin bayan gama fafatawa da ‘yan Boko Haram a garin Gamboru a ranar 26 ga Febrairu din 2015.

4
کیسی سایاگو برنده عنوان «میس ونزوئلا ۲۰۱۶» یا دختر شایسته ونزوئلا شد.