Kakakin rundunar sojojin Chadi ya bayyana cewa sun fatattaki ‘yan kungiyar Boko Haram daga garin Dikwa tare da rasa ran sojansu guda daya a ranar 2 ga Maris din 2015.
Sojojin Kasar Chadi Sun Fatattaki ‘Yan Boko Haram Daga Garin Dikwa Dake Gabashin Najeriya a Ranar 2 ga Maris din 2015
Kakakin rundunar sojojin Chadi ya bayyana cewa sun fatattaki ‘yan kungiyar Boko Haram daga garin Dikwa tare da rasa ran sojansu guda daya a ranar 2 ga Maris din 2015.

1
Sojojin Chadi na yiwa gawarwakin da suka ce na ‘yan Boko Haram ne kallon kurilla a ranar 2 ga Maris din 2015.

2
Sojojin Kasar Chadi sun fatattaki ‘yan Boko Haram daga garin Dikwa dake gabashin Najeria a ranar 2 ga Maris din 2015.

3
Sojojin Chadin bayan gama fafatawa da ‘yan Boko Haram a garin Dikwa a ranar 2 ga Maris din 2015.

4