Wasu hare-haren boma-bomai sun hallaka mutane 7, wasu kuma sun jikkata a babban birnin Jakarta na kasar Indonesiya. Kungiyar ISIS, da ke fafutikar kafa daular Islama ce ta dauki alhakin kai harin.
Harin Boma Bomai a Kasar Indonesiya
Sojoji sun kewaye wajen da aka kai hari a babban birnin Jakarta na kasar Indonesiya, harin da ya yi sanadiyar mutuwar mutane 7.
!['Yan sanda sun kewaye wani gini kusa da inda aka kai harin.](https://gdb.voanews.com/71294139-178c-40ee-9664-c5377cb0ecec_cx0_cy3_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
5
'Yan sanda sun kewaye wani gini kusa da inda aka kai harin.
![Sojojin Jakarta sun je wajen da aka kai harin.](https://gdb.voanews.com/810882d5-4694-4ac7-ae98-2c20a0e5ff6c_cx0_cy5_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
6
Sojojin Jakarta sun je wajen da aka kai harin.
![Sojoji sun je wajen da aka kai harin da motocin yaki a birnin Jakarta.](https://gdb.voanews.com/88d5d8d3-bfe0-4334-ab5c-08b5bb44e86a_cx1_cy0_cw98_w1024_q10_r1_s.jpg)
7
Sojoji sun je wajen da aka kai harin da motocin yaki a birnin Jakarta.