Gwamnatin Najeriya Ta Kaddamar Da Aikin Tonon Mai A Jihar Nasarawa
A wani mataki na kara yawan man dake rumbunta na ajiya daga biliyan 37 zuwa 50 da kuma bunkasa tattalin arzikin kasar gwamnatin Najeriya ta kaddamar da aikin tonon mai a matakin farko a yankin Ajibu wato Kayarda dake karamar hukumar Obi na jihar Nasarawa.

5
Masu Ruwa Da Tsaki A Lokacin Da Gwamnatin Najeriya Ta Kaddamar Da Aikin Tonon Mai A Jihar Nasarawa

6
Gwamnatin Najeriya Ta Kaddamar Da Aikin Tonon Mai A Jihar Nasarawa

7
Masu Ruwa Da Tsaki Lokacin Da Gwamnatin Najeriya Ta Kaddamar Da Aikin Tonon Mai A Jihar Nasarawa

8
Shugaban NNPC Mele Tare Da Wasu Ma’aikata Lokacin Da Gwamnatin Najeriya Ta Kaddamar Da Aikin Tonon Mai A Jihar Nasarawa