Gwamnatin Najeriya Ta Kaddamar Da Aikin Tonon Mai A Jihar Nasarawa
A wani mataki na kara yawan man dake rumbunta na ajiya daga biliyan 37 zuwa 50 da kuma bunkasa tattalin arzikin kasar gwamnatin Najeriya ta kaddamar da aikin tonon mai a matakin farko a yankin Ajibu wato Kayarda dake karamar hukumar Obi na jihar Nasarawa.

9
Gwamnatin Najeriya Ta Kaddamar Da Aikin Tonon Mai A Jihar Nasarawa