Yadda Duniyar Ta Wayi Gari A Wasu Sassas photos from around the world.
Duniyar Mu A Yau February 17, 2016
1
Injiniya Rashid Mai Goyon Bayan Sheikh Abdul Rashid Wanda jami'an Tsaro Suka Kama A Lokacin Zandaga Zanga A Birnin Srinagar Na Yunkurin Fadowa Daga Motar Jami'an Tsaron
2
Kumbon Da Kasar Japan Ta Harba Sararin Samaniya A Tsibirin Tanegashima
3
Jerin Manyan Motocin Da Aka Gani A Babbar Hanya Kusa Da garin Kulata Iyaka Tsakanin Kasar Bulgaria Da Greece
4
Fafaroma Francis A Yayin Da Ya Ziyarci Kasar Mexico A Babban Filin Wasan Kasar