Yadda Duniyar Ta Wayi Gari A Wasu Sassas photos from around the world.
Duniyar Mu A Yau February 17, 2016

5
'Yan Sanad Dauke Da Garkuwar Su A Yayin Da Ake Gudanar Da Zanga Zanga A Kasar Turkiyya

6
Masu Tada Kayar Baya Na Rakiyar Motar Bada Taimakon Gaggawa A Kan Hanyar Zuiwa garin Al-Foua

7
Dubun Dubatar Jama'ar Kosovo Masu Nuna Goyon Bayan Kin Jinin Gwamnati Dauke Da Tutar Kasar Albaniya Mai Fadin Gaske

8
Wani Mutum Na Kwasar Dusar Kankara A Jahar Ottawa, Ta Kasar Canada