A yayin da wasu masu zanga-zanga suka yi tasu cikin lumana a wasu wurare a nan Washington, wasu yan adawar Trump da suke tafiya cikin tsakiyar birnin sun karya tagogi, suka kifar da kwandunan shara, kuma suka kunna wuta a wasu wurare.
Zanga-zangar Nuna Kin Jinin Trump Ranar Da Ya Hau Mulki

5
'Yan sandan kwantar da tarzoma lokacin da suke korar masu zanga-zanga.

6
'Yan sandan kwantar da tarzoma lokacin da suke korar masu zanga-zanga.

7
'Yan sandan kwantar da tarzoma da masu zanga-zangar kin jinin Trump a birnin Washington DC.

8
'Yan sandan kwantar da tarzoma da masu zanga-zangar kin jinin Trump a birnin Washington DC.