Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gana da shugaban Amurka Donald Trump yau Litinin a birnin Washington DC, wannan ne karon farko da wani shugaba daga nahiyar Afrika ya kai ziyara fadar White House a wannan shekarar ta 2018.
Ganawa Tsakanin Shugaba Buhari Da Shugaba Trump
 
1
Shugaba Buhari a yayin da yake sa hannun kan wata takarda tare da Shugaba Trump. 
 
2
Ganawa Tsakanin Shugaba Buhari Da Shugaba Trump A Fadar White House
 
3
Ganawa Tsakanin Shugaba Buhari Da Shugaba Trump A Fadar White House
 
4
Ganawa Tsakanin Shugaba Buhari Da Shugaba Trump A Fadar White House