Washington D.C. —
Tsohon shugaban Amurka Donald Trump, ya zama mutum na farko da ya fara gabatar da kansa a matsayin dan takarar mukamin shugaban kasa a zaben 2024, kuma tuni har ya fara tallata manufofinsa ga Amurkawa.