Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DUNIYAR AMURKA: Binciken Harin Da Aka Kai Kan Ginin Majalisar Dokokin Amurka A 2021 - 6'00


Mahmud Lalo
Mahmud Lalo

Wannan shi ne zaman jin bahasi na bakwai da majalisar ke gudanarwa a binciken ke zargin Trump da yunkurin ganin an sauya sakamakon zaben na 2020.

A ranar Litinin din da ta gabata ne aka ci gaba da gudanar da bincike kan harin da aka kai a ranar 6 ga watan Janairun 2021 a ginin majalisar dokokin Amurka yayin da masu bincike a majalisar suka zargi tsohon shugaban kasar Donald Trump da yayata zargin tafka magudi a zaben 2020 duk da gargadin da manyan mashawartan sa suka yi masa. Ko da yake, tsohon shugaban ya sha musantawa. Yau batun da shirin na Duniyar Amurka ya mayar da hankali akai kenan.

XS
SM
MD
LG