Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DUNIYAR AMURKA: Takaddamar Cire Shingen Ciyo Bashi Da Majalisar Wakilai Ta Amince Da Shi, Yuni 02, 2023


Mahmud Lalo
Mahmud Lalo

Sannan za ku ji cewa masu sha’awar tsayawa Republican takarar shugaban kasa na karuwa – za ku ji mutane na baya-baya da ke shirin ayyana burinsu na neman tikitin jam’iyyar.

Shirin Duniyar Amurka na wannan mako zai leka majalisar dokokin Amurka don jin irin dambarwar da ake yi kan cire shingen da ya takaita iya adadin bashin da gwamnatin Amurka za ta iya ciyowa.

Sannan za ku ji abin da Amurkar ta ce bayan da Moscow ta zargi Kyiv da kai wani hari cikin Rasha, harin da Ukraine din ta musanta.

Saurari cikakken shirin da Mahmud Lalo ya gabatar:

DUNIYAR AMURKA: Takaddamar Cire Shingen Ciyo Bashi Da Majalisar Wakilai Ta Amince Da Shi .mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:30 0:00

XS
SM
MD
LG