Washington D.C. —
Amurka ta ce za ta duba yadda za ta taimakawa ‘yan kasar Sudan da ke da burin ficewa daga kasar domin kaucewa rikicin da ya barke a tsakanin dakarun kasar da na rundunar SRF.