Washington D.C. —
Hukumomi a birnin New York da ke Amurka, sun gurfanar da Frank R. James a gaban kotun - mutumin da ake zargi da bude wuta a wata tashar jirgin kasa da ke birnin, lamarin da ya raunata mutane da dama. A yi saurare lafiya.