Washington D.C. —
Ma'aikatar harkokin wajen Amurka, cikin wata sanarwa da kakakinta Ned Price ya fitar a ranar Alhamis, ta taya dan takarar jam'iyyar APC Bola Ahmed Tinubu da sauran 'yan Najeriya murnar lashe zaben 2023.