Washington D.C. —
Shirin Duniyar Amurka na wannan mako zai yi nazari ne kan irin rawar da Amurkawa ke takawa wajen yakin da Rasha ke yi da Ukraine, inda za mu kawo muku wasu Amurkawa biyu da ke tallafawa a fagen yaki.