Washington D.C. —
Sakamakon kuri’ar jin ra’ayin jama’a da aka gudanar a Amurka, na nuni da cewa Amurkawa da dama ciki har da ‘yan Democrats, ba sa son Shugaba Joe Biden ya sake tsayawa takara a zaben 2024.