WASHINGTON, DC —
A ci gaba da nazarin matakan inganta zamantakewar al’umma da koyon darasi daga rayuwar matashiyar da aka yiwa auren dole da ya zama ajalin mijinta, jagoran tattaunawar Mahmud Ibrahim Kwari ya tambayi Barrista Badiha shekarun da yarinya zata kai da za a iya cewa ta mallaki hankalinta.
Saurari cikakken shirin:
-
Grace Alheri Abdu
Grace Alheri Abdu babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.