Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DOMIN IYALI: Matsalolin Da Suka Damu Al’umma Da Matakan Da Suke So A Dauka, Janairu 04, 2024


Alheri Grace Abdu
Alheri Grace Abdu

WASHINGTON, D. C . - A shirin Domin Iyali na wannan makon mun yi nazari ne akan wasu matsaloli da suka fitini al’umma da kuma matakan da suke neman ganin hukumomi sun dauka domin kawo karshen su don samun ingancin rayuwa.

Saurari cikakken shirin da Alheri Grace Abdu ta gabatar:

DOMIN IYALI: Matsalolin Da Suka Damu Al’umma Da Matakan Da Suke So A Dauka, Janairu 04, 2024.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:25 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG