Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DOMIN IYALI: Waiwaye-Abinda Al’ummar Jamhuriyar Nijar Ke Son Gwamnati Ta Sa Gaba Wannan Shekarar, Kashi Na Biyu - Disamba 14, 2023


Alheri Grace Abdu
Alheri Grace Abdu

Shirin Domin Iyali na wannan makon, zai kawo muku bitar abin da wasu al'ummar Nijar ke fatan ganin hukumomin kasar sun sa gaba a wannan shekarar ta 2023 da muke ban kwana da ita.

Saurari cikakken shirin da Alheri Grace Abdu ta gabatar:

DOMIN IYALI: Waiwaye-Canjin Da Al’ummar Nijar Ke Nema Daga Shugabanni 10'12".mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:12 0:00

  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG