Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ciki Da Gaskiya: An Zargi Hukumar Kwastam ta Najeriya Da Rufa-rufa a Gwanjan Motoci – Kashi Na Biyu


Sarfilu Hashiim Gumel
Sarfilu Hashiim Gumel

Kungiyar masu gwanjan kaya ta Najeriya ta zargi hukumar yaki da fasa kwabri wato kwastam da rufa-rufa a lamuran gwanjan kayan da ta kwace musamman motoci.

Sai dai hukumar Kwastam ta bakin kakakinta ta musamta yin ba daidai ba a harkokin fansar da gwanjan kaya.

Saurari shirin cikin sauti:

11.21.2022 - CIKI DA GASKIYA (NIGERIAN CUSTOM AUCTION) 2 (1).mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:12:16 0:00

XS
SM
MD
LG