Yadda aka gudanar da bukin karramawa da bada lambar yabon 'yan wasan kwallon kafa a birnin Abuja Najeriya.
Bukin Karramawa DA Bada Lambar Yabon 'Yan Wasan Kwallon Kafa A Abuja Najeriya

5
Daga Kasar Kamaru, Gaelle Enganamouit Ce Ta Amshi Kyautar Lambar Yabo Ta Gwarzuwar Mace Ta Shekara A Bukin Bada Lambobin Yabon Da Aka Guadanar A Birnin Abuja Najeriya.

6
Tsohon Babban Kocin Ivory Coast Herve Renard Ya Amshi Lambar Yabo A Bukun Bada Lambar Yabon Da Aka Bada A Birnin Abuja Najeriya

7
Pierre- Emerick Aubameyang Daga Kasar Gabon Yayi Jawabi Bayan Ya Amshi Lambar Yabo Ta Hukumar Kwallon Kafa Ta Duniya A Yayin Da Aka Gudanar Da Bukin A Birnin Abuja Najeriya

8
Jami'i Na Musamman Daga Babbar Kungiyuar 'yan Wasan Kwallon Kafa Ta Kasar Ivory Cost A Lokacin Da Yake Amsar Lambar Yabo A Madadin Kungiyar