Jami'an 'yan sanda sun tsaya kusa da sakateriyar gwamnatin tarayya a Abuja, domin kula da kara tabbatar da tsaro.
An Kara Matakan Tsaro A Birnin Tarayya Abuja
Jami'an 'yan sanda sun tsaya kusa da sakateriyar gwamnatin tarayya a Abuja, domin kula da kara tabbatar da tsaro.

5
Soja na maci a dandalin Eagle Square dake Abuja

6
Wani mai mai tuka keke ya wuce Soja yana maci a dandalin Eagle Square dake Abuja.