Ministan yada labarai na Najeriya, Lai Mohammed, ya ziyarci garin Bama a Jihar Borno domin ganewa idanunsa halin da ake ciki bayan da aka kwato garin daga hannun 'yan ta'addar Boko Haram
Lai Mohammed Ya Ziyarci Sojoji A Bakin Daga A Garin Bama

1
Ministan yada labarai, Lai Mohammed, a lokacin da ya isa wani sansanjin 'yan gudun hijira a garin Bama

2
Sojojin birged din da ta kwato garin Bama daga hannun 'yan Boko Haram

3
Jami'an tsaro su na gadin kofar fadar Shehun Bama a lokacin da ministan yada labarai Lai Mohammed ya kai ziyara

4
'Yan gudun hijirar da suka hallara domin ganawa da manyan baki a garin Bama, Jihar Borno