Jama'a da dama sun rasa rayukan su a wani mummunan hari da aka kai a kasar Faransa
An Kai Mummunan Hari A Kasar Faransa

5
Jami'an tsaro da ma'aikatan kai daukin gaggawa a wurin da aka kai hari a kasar Faransa, Yuli 14, 2016

6
Wani daga cikin jama'ar da ke bukatar taimako a inda aka kai hari a kasar Faransa, Yuli 14, 2016

7
Jami'an tsaro a wurin da aka kai hari a kasar Faransa, Yuli 14, 2016

8
Jami'an tsaro a wurin da aka kai hari a kasar Faransa