Jama'a da dama sun rasa rayukan su a wani mummunan hari da aka kai a kasar Faransa
An Kai Mummunan Hari A Kasar Faransa

9
Jami'an tsaro a wurin da aka kai hari a kasar Faransa, Yuli 14, 2016

10
Jama'a na cike da fargaba sun dora hannuwansu a kai yayin da 'yan sanda ke gudanar da bincike a wurin da aka kai hari a kasar Faransa, Yuli 14, 2016