Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Fara Amfani Da Riga Kafin COVID-19 na Kamfanin AstraZeneca a Birtaniya


Kasar Birtaniya ta fara bada riga kafin cutar coronavirus na kamfanin magungunan AstraZeneca ranar Litinin 4 ga watan Janairu.

Wani dan shekara 82 shi ne aka fara yi wa allurar riga kafin a asibitin Churchill da ke birnin Oxford.

Jami’ai a Birtaniya sun ce yanzu haka akwai riga kafin guda dubu 500 da za a yi wa jama’a.

Riga kafin AstraZeneca ya fi na kamfanin Pfizer da BioNtech rahusa kuma ya fi saukin ajiya saboda ba ya bukatar a ajiye shi cikin yanayi mai sanyi. An riga an fara yi wa jami’an lafiya da yawa allurar riga kafin na Pfizer a Birtaniya da Amurka.

Riga kafin da aka fara yi ranar Litinin na zuwa ne yayin da Birtaniya ke fuskantar karuwar masu kamuwa da cutar coronavirus, musamman sabon nau’in cutar wanda kwararru a fannin kimiya suka yi imanin cewa ya fi saurin yaduwa.

TASKAR VOA: Yadda Trump Da Magoya Bayanshi Suka Yi Murnar Lashe Zabe
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:27 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Yadda Kamala Harris Ta Amince Da Shan Kaye A Zaben Amurka
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:03 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Sakamakon Zaben 2024 A Amurka
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:44 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
Masana akan manufofin 'yan takarar biyu na shugaban kasar Amurka a takaice
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:56 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG