Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Amurka Tace Lokaci Yana Neman Kurewa Gbagbo


'Yan gudun hijira daga Ivory Coast ake gani a hoton nan, suna
isa kasar Guinea.
'Yan gudun hijira daga Ivory Coast ake gani a hoton nan, suna isa kasar Guinea.

Jakadan Amurka a Ivory Coast, yace lokaci yana neman kurewa shugaban kasar mai ci Laurent Gbagbo, na barin kasar.

Jakadan Amurka a IvoryCoast,yace lokaci yana neman kurewa shugaban kasar mai ci Laurent Gbagbo, na barin kasar.

Jakadan Amurka Phillip Carter, ya fada jiya jumma’a Washiongton cewa, Mr.Gbagbo ba zai iya jurewa matsin lamba dake kara karuwa daga kasa da kasa, a fannin siyasa da kuma tattalin arziki ba.

Yace masu shiga tsakani daga Tarayyar Afirka da ECOWAS, suna son ganin sun warware rikicin cikin wata guda,duk da haka yace lokacin barin mulki cikin mutunci yana kara kurewa.

Mr. Carter yace gwamnatin Mr.Obama tana nazarin daukan Karin matakan takunkumi hana tafiye tafiye da na kudi da ta azawa Mr. Gbagbo,da matarsa,da wasu mukarrabansa.

TASKAR VOA: Yadda Trump Da Magoya Bayanshi Suka Yi Murnar Lashe Zabe
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:27 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Yadda Kamala Harris Ta Amince Da Shan Kaye A Zaben Amurka
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:03 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Sakamakon Zaben 2024 A Amurka
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:44 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
Masana akan manufofin 'yan takarar biyu na shugaban kasar Amurka a takaice
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:56 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG