Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

AMSOSHIN TAMBAYOYINKU: Ko wane ne Sheikh (Mufti) Isma'il Menk? Me ya hada shi da kasar Zimbabbwe? Shin Balarabe ne shi?


Ibrahim K Garba
Ibrahim K Garba

Masu sauraronmu assalamu a laikum; barkanmu da sake saduwa a wannan shirin na Amsoshin Tambayoyinku.

Yau za a ji amsar wata tambaya mai cewa, “VOA Hausa, ku ba ni tarihin shahararren malamin addinin Musuluncin nan mai suna Mufti Isma’il Menk. Na ga an ce shi dan asalin kasar Zimbabbwe ne, kuma na ga shi Balarabe ne. Wai shin ko ya aka yi aka haifu a ragaya?"

MAI TAMBAYA: Ado Turaki Askira, Maiduguri Jihar Bornon Najeriya.

AMSA: To idan mai tambaya da ma sauran masu sha’awar ji na tare da mu, ga wakilinmu a Taraba da Adamawa, Muhd Salisu Lado, da amsar da ya samo daga Dr Adamu Babikkwai, malami a Kwalejin Koyar da Malamai ta gwamnatin tarayya da ke Yola (Ko FCE Yola), Adamwa, Najeriya.

A sha bayani lafiya:

02-17-24 AMSOSHIN TAMBAYOYINKU - Mufti Menk.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:12:04 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG