Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

AMSOSHIN TAMBAYOYINKU: Ko Me Ya Haddasa Rikicin Sudan? Me Ya Sa Ake Fari (karancin ruwa) A Wasu Wurare Banda Wasu?


Ibrahim K Garba
Ibrahim K Garba

A ci gaba da bitar wasu daga cikin tambayoyin masu saurare da kwararru su ka amsa a wannan shekarar, wannan karon za mu gabatar da bitar amsar tambayoyi kan yakin Sudan da kuma dalilan aukuwar fari (karancin ruwa) a wasu sassan duniya.

A sha bayani:

12-23-23 AMSOSHIN TAMBAYOYINKU REVIEW.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:12:04 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG