Kogin Binuwai ya cika ya batse, har ya mamaye unguwannin dake bakin kogin a garin Makurdi, lahadi 23 Satumba, 2012. Daga Tijjani Mohammed
Mummunar Ambaliyar Ruwa A Makurdi

1
Kwale-kwale na jigilar mutane kan titin da ruwa ya malale a wata unguwa a Makurdi

2
Ruwan ambaliya daga kogin Binuwai ya malale wasu gidaje a Makurdi, hedkwatar Jihar Binuwai

3
Ruwan ambaliya daga kogin Binuwai ya malale wasu gidaje a Makurdi, hedkwatar Jihar Binuwai

4
Nan ma wani gida ne da ruwa ya malale har jikin rufinsa, yayin da wani a cikin kwale-kwale ke kokarin ceton wasu