Kogin Binuwai ya cika ya batse, har ya mamaye unguwannin dake bakin kogin a garin Makurdi, lahadi 23 Satumba, 2012. Daga Tijjani Mohammed
Mummunar Ambaliyar Ruwa A Makurdi

5
Mai kwale-kwale ya ceto wani mutumi daga ruwan ambaliya a wata unguwar dake dab da kogin Binuwai a garin Makurdi

6
Masu kwale-kwale na shigewa ta kan wani titin da ruwa ya malale a Makurdi, inda a yanzu motoci ba su iya bi

7
Motocin da ruwa yake kokarin rufe su baki daya a sanadin mummunar ambaliya a Makurdi, Jihar Binuwai

8
Ruwa yana tafiya da wata mota a sanadin ambaliya a Makurdin Jihar Binuwai, lahadi 23 Satumba 2012.