Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Akwatin Gawar Sarauniya Elizabeth Ta II Ya Isa Fadar Buckingham

WASHINGTON, D.C - Akwatin gawar Sarauniya Elizabeth ta biyu ya koma fadar Buckingham da yammacin ranar Talata, inda ya bi ta birnin Landan mai cike da mutane, yayin da suka yi jerin gwano a kan tituna don hango akwatinta da kuma yi mata bankwana na karshe.

Akwatin Gawar Sarauniya Elizabeth Ta II Ta Isa Fadar Buckingham
Akwatin Gawar Sarauniya Elizabeth Ta II Ta Isa Fadar Buckingham
Akwatin Gawar Sarauniya Elizabeth Ta II Ya Isa Fadar Buckingham
Akwatin Gawar Sarauniya Elizabeth Ta II Ya Isa Fadar Buckingham

Akwatin gawar ta yi tafiya zuwa London daga Edinburgh, inda mutane 33,000 suke zaune shiru cikin sa'o'i 24 a cocin St. Giles' Cathedral bayan an kawo shi daga wurin da ta fi so a lokacin bazara, Balmoral.

Akwatin Gawar Sarauniya Elizabeth Ta II Ya Isa Fadar Buckingham
Akwatin Gawar Sarauniya Elizabeth Ta II Ya Isa Fadar Buckingham

Elizabeth wacce take sarauniya daya tilo a cikin Burtaniya da aka fi sani, ta mutu ne a ranar 8 ga watan Satumba ta na da shekaru 96 bayan shekaru 70 a kan karagar mulki.

-AP

XS
SM
MD
LG