WASHINGTON DC —
Yau Shirin mu ya bada labarin wani manomi da ya je fadar mai anguwarsu ya yi karar mai anguwar saboda ya gama aikin gonarsa sai bai ga rigarsa ba kuma babu wanda ya wuce ta gonar sai mai anguwa, a don haka ne ya kai kara a bi masa hakkinsa.
Saurari shirin:
-
Grace Alheri Abdu
Grace Alheri Abdu babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.
Dandalin Mu Tattauna