Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

A BARI YA HUCE: Hira Da Mawaki, Dauda Kahutu Rarara - Satumba 02, 2023


Baba Yakubu Makeri da Grace Alheri Abdu
Baba Yakubu Makeri da Grace Alheri Abdu

A cikin shirin na wannan makon, mun yi hira da mawakin wakokin Hausa, Dauda Kahutu Rarara daga jihar Kano

Saurari shirin:

A BARI YA HUCE
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:24:10 0:00

  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG