Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

A BARI YA HUCE: Hira Da Aliyu Mustapha Sokoto, Octoba, 22, 2022


Alheri Grace Abdu
Alheri Grace Abdu

A wannan shirin mun yi hira da Shugaban Sashen Hausa Aliyu Mustapha Sokoto kan karrama shi da mujallar LIFE & TIMES ta yi a birnin Los Angeles na jihar California makonni biyu da su ka shige.

Saurari cikakken shirin:

A BARI YA HUCE: Hira Da Aliyu Mustapha Sokoto
please wait

No media source currently available

0:00 0:26:21 0:00

  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

XS
SM
MD
LG