washington dc —
Shirin na wannan makon ya mai da hankali ne akan canjin yanayi, inda har abokiyar aikinmu Alheri Grace ta ba da labarin yadda ta ci karo da zuma a gonar fulawar kofar gidanta.
Saurari cikakken shirin:
-
Grace Alheri Abdu
Grace Alheri Abdu babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.
Dandalin Mu Tattauna