WASHINGTON D.C. —
Shirin Amsoshin Tambayoyinku na wannan mako ya mayar da hankali ne akan abubuwan da suka shafi Azumin watan Ramadan, kamar fa’idojin shi, abubuwan da ya kamata mai Azumi ya dukufa wurin yi, mutanen da Azumin ya wajaba akansu, fa’idar Goman karshe da dai sauransu.
Shugaban majalisar malaman Izala shiyyar birnin Tarayyar Najeriya, Abuja, Sheikh Ibrahim Muhammad Duguri da Amsoshin.
A yi sauraro lafiya:
Dandalin Mu Tattauna