BONN, JAMUS —
A cikin shirin na Allah Daya Gari Bambam na wannan makon, za a ji yadda manyan kasashen duniya ke kokarin yakar labaran karya saboda a sakamakon yadda suke son zama annoba
Saurari shirin da Ramatu Garba ta gabatar don ji daga bakin yan jaridan Afirka da suka sami horo a wani taron kasar Beljiyam:
Dandalin Mu Tattauna