BONN, BERMANY —
A shirin Allah Daya na wannan makon mun tattauna ne da wasu 'yan Najeriya da ke rayuwa a kasashen ketare, wadanda suka fusata da shawarar da wani 'dan kasar ya bayar, na sanya musu biyan harajin $500 a duk lokacin da suka kai ziyara kasar.
Ko wane tasiri tilasta wa 'yan Najeriya mazauna waje biyan haraji zai yi ga tattalin arzikin Najeriya?
Saurari cikakken shirin da Ramatu Garba ta gabatar:
Dandalin Mu Tattauna