Bonn, Jamus —
A cikin shirin na wannan makon, A kasashen Afirka, ana iya hana mutum aure don yana shan taba sigari a yayin da a Turai shan sigari na daya daga cikin nau’ukan nishadi a tsakanin yan’uwa da abokan arziki
Najeriya na daga cikin kasashen duniya da ake da karancin masu shan taba sigari daga cikin kasashe 151 da ke da dokokin haramta shan taba a duniya
Saurari shirin da Ramatu Garba Baba ta gabatar:
Dandalin Mu Tattauna