WASHINGTON, DC. —
A wannan makon dai, shirin ya maida hankali ne akan babban taron kasa da ake gudanarwa a jamhuriyar Nijar, don share fagen maida kasar kan turbar shugabancin farar hula bayan shafe sama da shekara guda karkashin mulkin soji.
A latsa nan domin a Saurari shirin tare da Murtala Farouq Sanyinna:
Dandalin Mu Tattauna