WASHINGTON, DC. —
Shirin na wannan makon, ya karbi bakoncin wani dan siyasa, tsohon dan majalisar Dattawan Najeriya kuma dan takarar Gwamna a Jihar Sakwato, Senata Abubakar Umar Gada. Inda Murtala ya tattauna da shi akan batutuwa da dama, kama daga siyasar Amurka, zuwa sabon salon da siyasar Najeriya ke neman dauka yayin da ake tunkarar babban zaben Najeriya.
A latsa nan don sauraron shirin tare da Murtala Farouq Sanyinna:
Dandalin Mu Tattauna