KADUNA, NAJERIYA. —
Shirin Manuniya na wannan makon ya maida hankali ne akan shirin rantsar da shugaba Donald Trump a matsayin shugaban Kasa karo na biyu da kuma rigimar Kasafin kudi a majalisun Najeriya.
A saurari sautin shirin tare da Isa Lawal Ikarah:
Dandalin Mu Tattauna